Fatima Mai Zogale Liyafa taci gaba ta bude Kayataccen Wurin Siyar da Zogale a Abuja
Fatima Mai Zogale Liyafa taci gaba ta bude Kayataccen Wurin Siyar da Zogale a Abuja Fatima Mai Zogale wacce Mawaki Rarara Yayiwa Waka ta bude babban wurin siyar da Zogale…
Lokaci… Shin kun gane wannan Jarumar,yaya sunan ta,a wana finafinai tayi shura a shekarun baya?
Hotunan tsohuwar fitacciyar Jarumar Kannywood Kubura Dako. Jarumar ta shara a finafinan shekaru 20 ba,tana ɗaya daga cikin manyan jaruman Kannywood da tarihi bazai taɓa mantawa dasu ba saboda gudunmawar…
Bayan Yawon bude daga Kasar London Jaruma Fatima Usman Kinal ta Zarce Kasa Me tsarki.
Bayan Yawon bude daga Kasar London Jaruma Fatima Usman Kinal ta Zarce Kasa Me tsarki. Kyawawan Hotunan Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima Usman Kinal a Kasa mai Tsarki bayan tabar Kasar…
An Fara Shagalin Bikin ‘Yar gidan Sani danja da Mansurah, Allah Ya bada Zaman Lafiya
An Fara Shagalin Bikin ‘Yar gidan Sani danja da Mansurah, Allah Ya bada Zaman Lafiya A jiya Alhamis ne aka fara shirye shiryen shagulgulan bikin Riziqat Yar gidan Sani danja…
Chika Katy fitacciyar ƴar Tiktok ta karɓi Shahada bayan ta ɗauki shekaru 2 da watanni tana bincike kan addinin Musulunci
Fitacciyar mai amfani da shafin sada zumunta ta Tiktok mai suna Chika Katy ta karbi addinin Islama bayan dogon nazari da tayi akan addinin musulunci har na tsawon shekaru biyu…
Shekarata Talatin da uku (33) cewar fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Muhammad
Ina shekara 13 na fara fim, Yanzu haka na shekara 20 a masana’antar shirya fina-finan hausa cewar jaruma Hadizan Saima Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira data yi…
Girman ɗan mutum… Kun gane ta? Wana finafinai na ta kuka kalla a shekarun baya lokacin tana ƙarama?
Girman ɗan mutum… Kun gane ta? Wana finafinai na ta kuka kalla a shekarun baya lokacin tana ƙarama? Idan mai karatu bai manta ba, Jarumar ta fito a manyan fina-finan…
Allah Yayiwa Salamatu Musa rasuwa Kanwa ce ga tsohuwar Jarumar Kannywood Safiya Musa Allah Ya gafarta Mata
Allah Yayiwa Salamatu Musa rasuwa Kanwa ce ga tsohuwar Jarumar Kannywood Safiya Musa Allah Ya gafarta Mata INNALILLAHI WA’IINA ILLAIHIM RAJIUN. Allah yayiwa SALAMATU MUSA MAKKA rasuwa, SALAMATU kanwa ce…
Cikin Fushi Teema Makamashi ta Dauki Alwashin Hukunta Wanda Ya fara dauko Hoton Maryam Waziri a Gadon Asibiti
Cikin Fushi Teema Makamashi ta Dauki Alwashin Hukunta Wanda Ya fara dauko Hoton Maryam Waziri a Gadon Asibiti Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima isah Muhammad da akafi sani da teemah Makamashi…
Subhanallahi! Wani Matashi Ya Halaka Ƙanwarsa Ƴar Shekara Shida Da Reza Bayan Sace Ta A Jihar Kaduna.
Innalillahi Wa’inna ilaihirrajiun Duniya Ina Zaki Damu Nee” !!! Dan Allah Wacce Irin Duniya Muke Ciki Ne? Wani Matashi Ya Kashe Qanwar Sa Yankan Rago Da Reza A…