Idan Aikin ya fi karfin ka to ka matsa gefe – Atiku Abubakar ga Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban Nijeriya Atiku Abubakar ya caccaki Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu kan kamun ludayinsa dangane da mulkin Nijeriya. Shafin TRT Afrika Hausa sun rawaito: Atiku ya bayyana haka…