Allahu Akbar Allah Ya Karbi Rayuwar ta a Yayinda take Tsaka da Sallah Allah Ta’ala Ya gafarta Mata Ƙanwata marigayiya Maryam tana da ƙyawawan ɗabi’un da ake buƙata ga ’Ya mace har a iya fahimtar cewa wancan mace ne na ƙwarai (Mai riƙo da addini)‚ ga girmama manya ko batasanka ba‚ tausaya ma yara Ɗalibanta […]
Read More