Thu. May 30th, 2024
(Last Updated On: )

Shugaban hukumar tace fina finai Abba Elmustapha ya fito yayi magana irin yadda rigima ta dauki zafi a wajen wasu daga cikin Masana’atar inda darakta sunusi oscar mai baiwa gwamna shawara akan Masana’atar kannywood ya fito yayi tsokaci akan shugaban hukumar tace fina finai abba elmustapha.

Wanda yayi tsokacin ne akan lokacin da wani mawakin apc idris dan zaki yayi magana akan shin ko kodar da takai sarkin waka, sadiq zazzabi ta daina aiki ne a yanzu kamar yadda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Bayan wallafar wannan rubutun ya samu yi fira da gidan rediyo kanawa radio in da nan ne yayi tsokaci akan irin yadda abba elmustapha ya dauki salon mulki wanda kuma ba shine ake bukatar yayi ba.

Sai gidan rediyon ya sake samun darakta Sheikh Isah alolo yayi martani akan kalaman sunusi oscar 442.Daga karshe Abba elmustapha yayi magana akan rikicin kannywood

Shine yanzu shugaban hukumar tace fina finai abba Abba elmustapha ya yi gargadi da nasiha akan irin wannan abubuwa da suke tafiya inda yake.

“Abba El-Mustapha Is for KANNYWOOD.

Ban yarda da cin mutuncin kowa ba kuma ban sa wani ko wata suci mutuncin wani ko wata a masana’antarmu ba.

A Kiyaye Please

#abbanaabba2027″

Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu domin wnanan shine maganarsa ta farko a matsayinsa na shugaban akan Masana’atar Kannywood.

@madam_korede cewa take :

2019 wayaci zabe ?
Me Oscer yayi aka kaishi prison
Me naziru yayi aka kamashi
Hakan yayi dai dai kenan?
Idan Gaskiya kakeso kayi bincike akan abinda sukayi aka kamasu
Mulki Allah ne ke badawa
Karka yadda mulki yasa ka kayi watsi da mutanenda kukayi wahala dasu , har Allahu yasa akayi nasara duk wanda zaizo yanzun yana yabonka ko yana shishige maka kasani basu abba yaci zabe ba kuma ba Abba sukayi ba duk abinda zakayi kayi adalci sannan masu cewa oscer yana bakin cikin dakai
Su kuma masoyanka ne ko?
Sunaji suna kallo akayi wannan aika aikan suna ina akayi wannan aika aikan acikin su akwai wanda yafuto yace abinda akayiwa naziru ba,a kyeuta ba, ko abinda akayiwa oscer ba,a kyeuta ba ,kaman bakasan suwaye ne yan industry ba idan da ba, abba bane yayi nasara bazaka ga ganka akan wannan kujeran ba , inasan Allah yabaka kariya yabaka ikon yi wa kowa adalci anman yanzun duk zagayeka za,ayi ayita cewa oscer yana hassada dakai kaikuma dole kaji zafi daga karshe abu yazo ya lalace ayita hakuri.

@aliyu_hassain_rabiu cewa yake :

@madam__korede ok wae so keke shima yaje yasa Akama Eu rara Kuma A Kama mawakan APC kenan tunda kin tabbar dacewar kama su naziru da sunusi oscar ba A kyautaba to haka ma Kama wani mawakin APC kamar nuna ramuwa kinga A bun ya koma shirme kenan Dan haka is not good wae kudinga cewa Dan wasu yan kannywood basuyi Abba gida gida ba wae makiyin Abba ne wanda tun kafin Asan wani Abba daman su Abookaine sosae Dan haka Allah ya cigaba da hada kansu

@maishunku cewa yake : Yauwa ka zama Mugembo kawai

@hassan_giggs cewa yake :
ALLAH yasa ka gama lafiya.

@yunusamuazu1 cewa yake :
Kaji magana Daga bakin Masu Sanin ya kamata, Allah ya Riko da hannayen ka Oga #Saigodiya

The post Daga karshe Abba elmustapha yayi magana akan rikicin kannywood appeared first on kannywood.ng | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?