Sakamakon yanayin aiki a bana Ali Nuhu bai yi Sallah a Kano ba.
Hakan tasa ba’a yi hoton dashi ba,amma gana iyalan sa (Ahmad Ali Nuhu, Fatima,da Maimuna) wanda sunyi matuƙar daukar hankalin mutane.
The post Kwalliyar sallah daga gidan Ali Nuhu ta ɗauki hankalin mutane appeared first on Labarai.