Sun. May 19th, 2024
(Last Updated On: )

Fitaccen jarumi Adam Zango yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da ake ji dasu,akwai lokacin da Adam A. Zango yayi bayanin cewa kaf duniya babu bahaushen daya kai shi suna tsabagen ɗaukakar sa.
A kaf ila hirun Kannywood Adam Zango yayi soyayya da wasu fitattun jarumai wanda Allah ne yayi soyayyar baza ta kai su ga aure ba.
Ga jerin jaruman da kuma bayanin su da zamu sanya muku a bidiyo daga ƙarshe:

Nafisat Abdullahi
Fati Washa
Ummi Rahab
Aisha Tsamiya
Zainab Indomie

Soyayyar Adam Zango da Nafisa Abdullahi

Soyayyar Fati Washa da Adam Zango
Soyayyar Adam Zango da Ummi Rahab
Soyayyar Adam Zango da Aisha Tsamiya
Soyayyar Adam Zango da Zainab Indomie
Ga cikakken bayanin a nan bidiyon:

The post Hotuna: Bayani kan matan Kannywood da Adam A. Zango yayi soyayya dasu amman bai kai ga auren su ba appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?