Tirkashi kalli video abinda ya faru acikin shirin izzzar so abin birgewa Tunda aka fara wannan shirin ake ganin tunda ake kannywood babu wani shiri wanda yake birge mutane kamar wannan shirin kuma ba komai ne yasa haka ba illa yadda ake shigar da addini acikin wannan shirin Wanda yake rubuta wannan shirin wato […]
Read More