Thu. May 30th, 2024
(Last Updated On: )

Fitaccen mai bada umarni a masana’antar Kannywood Sheikh Isah Alolo ya ce, wadanda suka assasa Kannywood sunfi takwaranshi Sunusi Oscer 442 kima da daraja.

Alolo ya bayyana hakan ne a shirin Nishadi@360 na ranar Asabar a Kanawa Radio, lokacin da yake maida martani akan kalaman da Oscer 442 yayi, cewa karuwai da yan daudu ne suka samar da Kannywood.

Acewar Sunusi Oscer wannan tasa dole mutanan banza sufi yawa a cikinta, tunda na banza ne suka assasata.

Kannywood: Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana - Darakta Sheikh Alolo
Kannywood: Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana – Darakta Sheikh Alolo

To sai dai Isah Alolo ya ce duk wata barna da yan baya sukayi a fim, wakar da Sunusi Oscer 442 yayi guda daya ta shafe su futsara da barna, domin duk wani abu na rashin kyautawa yanayi a wakokin da yake dauka.

“Wallahi a waka daya duk wata badala da barka sunusi oscar 442 ya karya tarihinsu ”

Abu yayi kamari sosai a tsakanin daraktocin biyu sunusi oscar 442 da darakta Sheikh Alolo ga hirar nan ku saurara kuji yadda ta kaya.

The post Kannywood: Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana – Darakta Sheikh Alolo appeared first on kannywood.ng | Best African Hausa Music Blog, Entertainment ,News and Gossips .

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?