Wata ƙatuwar halitta mai shegen girma da ban tsoro ta bawa Kowa mamaki
Wannan halittar dai ta Hadiye kare da ransa duk da cewa kare yanada girma shima
Haka zalika wannan halittar tanada matukar hatsari ga rayuwar dabbobi da sauran halittun Allah
Muna fatan zakuji dadin kallon wannan sabon video
Video
The post Video yadda bakar halitta ta Hadiye kare appeared first on Hausa Blog.