Tirkashi sai anyi zina da yan mata kafin a sakasu acikin shirin Film cewar wannan matashiyar budurwar

Tirkashi sai anyi zina da yan mata kafin a sakasu acikin shirin Film cewar wannan matashiyar budurwar
Shin jama’a kuwa zasu yarda da abinda Wannan budurwar ta fada domin wannan ba shine abu na farko ba da yawa mutane suna zargin hakan harma akan samun wasa daga cikin yan mata masu fitowa su fadi hakan cewa suma anyi hakan dasu
Amma dai wannan maganar akwai rashin Dattako acikin bata da wata hujja indai ba itace hakan ya faru da ita ba ba hujja bace ta fito tana fadawa duniya inma kuma hakan ya faru ba duka aka taru aka zama daya ba
Allah dai ya kyauta amma ana jan hankalin manya kannywood dasuna saka ido aka kananun masu shirya finafinai saboda faruwar irin wannan abin
The post Tirkashi sai anyi zina da yan mata kafin a sakasu acikin shirin Film cewar wannan matashiyar budurwar appeared first on Hausa Blog.
How useful was this post?
Click on a star to rate it!
Average rating 0 / 5. Vote count: 0
No votes so far! Be the first to rate this post.
We are sorry that this post was not useful for you!
Let us improve this post!
Tell us how we can improve this post?