Tirkashi Rigima ta kacame da Tsohuwar jarumar kannywood rahama Hassan da Madam karode
Wasu naganin wai har yanzu su yan kannywood bazasu zama Masu hadin kai da zarar wata jarumar tayi wani abun mai makon ace manya sun yi mata fada sai akwai aji cewa ai wata jarumar tana aibata wannan abin ba karamin kuskure bane kuma indai ana haka baza a cigaba ba a kannywood
Jaruma Rahama Hassan kowa yasa tana da hakuri sai dai kuma kasan ance ka guji bacin ran wanda ya dade baiyi fada ba domin basu iya fada ba wannan rigimar da an rasa wanda yake da laifi a faiko
Allah dai ya sasanta su ya kawo karshe fadan domin babu dadp kunyi aiki a waje daya amma kuma kuna cikin sabani
The post Tirkashi Rigima ta kacame da Tsohuwar jarumar kannywood rahama Hassan da Madam karode appeared first on Hausa Blog.