Tirkashi kalli video jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta kamu da Soyayya

Tirkashi kalli video jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta kamu da Soyayya
Da alama da gaske wannan jarumar take domin kowa yana ganin abin yasan babu wasa acikin al’amarin wannan jarumar shiyasa ake ganin babu wasa a wannan karan domin tunda ta fara aiki shikkenan duk wata shirita ta daina yi Allah yasa haka Amin
Abinda jama’a masoyan ta dama wa’yannan ba masoyanta ba Yakamata suyi shine su tayata da addu’a Allah ya shirye yasa ta daina aikata abubuwan da suke sawa mutane suke zaginta
Murja ibrahim akunya yar tiktok yanzu tana shan suka daga wajen mutane amma bayyanar fara soayyya yasa da yawa mutane suka daina harma wasu suka dawo masoyanta
The post Tirkashi kalli video jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta kamu da Soyayya appeared first on Hausa Blog.
How useful was this post?
Click on a star to rate it!
Average rating 0 / 5. Vote count: 0
No votes so far! Be the first to rate this post.
We are sorry that this post was not useful for you!
Let us improve this post!
Tell us how we can improve this post?