Tirkashi kalli video abinda ya faru acikin shirin izzzar so abin birgewa
Tunda aka fara wannan shirin ake ganin tunda ake kannywood babu wani shiri wanda yake birge mutane kamar wannan shirin kuma ba komai ne yasa haka ba illa yadda ake shigar da addini acikin wannan shirin
Wanda yake rubuta wannan shirin wato Darakta Nura Mustapha waye Allah yayi masa rasuwa amma duk da haka wannan shirin yana kayatarwa kuma yana birge mutane matuka sannan ana karuwa da abubuwan Addini acikin
Muna musu fatan alheri da kuma addu’ar Allah ya cigaba da basu damar dora akan abubuwa masu mahimmanci
The post Tirkashi kalli video abinda ya faru acikin shirin izzzar so abin birgewa appeared first on Hausa Blog.