Innanillahi ana zargin wani Tela da dinkawa rahama sadau kayan da suka janyo mata magana

(Last Updated On: May 25, 2023)

Loading

Innanillahi ana zargin wani Tela da dinkawa rahama sadau kayan da suka janyo mata magana
 
Wannan dai ba shine karo na farko ba a wajen wannan jarumar yin hakan ba wani bakon abu bane a wajneta inda duka wani abu da jama’a zasu fada akanta takan iya dauke idonta ko ajikita wannan jarumar nata shakka
Sai a wannan lukacin wasu ke ganin ai shikkenan an gano wanda yake yi mata dinki wanda mutane suka fadar bakaken maganganu akanta abin na jarumar na neman wuce gona da iri sai dai kawai addu’a
 

Kayan da jarumar tasa masu sauki ne akan wanda tasa a shekarun baya sai dai Mutane na ganin ai tayi nadama damme zata sake aikata irin wannan abin kunga kenan nadamarta bata karbu ba
The post Innanillahi ana zargin wani Tela da dinkawa rahama sadau kayan da suka janyo mata magana appeared first on Hausa Blog.

Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?