Thu. May 30th, 2024
(Last Updated On: )

Biki bidiri Auren jarumar kannywood Hadiza gabon da Umar m shareef abik saura kadan
 
Wannan bikin jama’a sun matsu suga yadda za’a yi shi domin bikin zai kasance ba’a taba yin irin saba a duk masana’antar kannywood saboda kowa yasan jaruma Hadiza gabon da kuma mawaki Umar m shareef
Wasu na zargin kamar akwai wasa acikin shi yasa mutan wasu suka dauki abin babu mahimmanci kawai lokacine zai tabbatar da gaskiyar abinda wasu suke zargi mudai fatanmu shine muji alkhairi
 

Mawakin shine wanda ya fara bayyana soayyyar sa ga wannan jarumar abu kamar wasa sai gashi itama ta karba
The post Biki bidiri Auren jarumar kannywood Hadiza gabon da Umar m shareef abik saura kwanaki kadan appeared first on Hausa Blog.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?