Thu. May 30th, 2024
(Last Updated On: )

Tofa wani Dj yasa wata amaraya kuka a ranar farin ciki saboda abinda ya fada akanta
 
Daman yanzu irin masu magana a wajen biki ba karamin dagawa amarya da ango hankali suke ba saboda abubuwan da suke fada akansu sai dai ita wanna amaryar abin nata yayi daban domin tayi kuka sosai kamar wacce akayiwa duka
Allah sarki duk wanda yaga wannan amaryar zata bashi tausayi sosai domin tayi kuka kala kala babu wanda zice ga takakememe abinda ya sata kuka duk daman al’ada ce hakan
 

Wannna dai mai kidan ya ballo ruwa domin abin da yayi ya cirewa amaaryar sha’awar nishadin bikin gaba daya
The post Tofa wani Dj yasa wata amaraya kuka a ranar farin ciki saboda abinda ya fada akanta appeared first on Hausa Blog.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?