Ku kalli hotuna da bidiyon jaruman India masu kama da wasu daga cikin jaruman kannywood

(Last Updated On: May 23, 2023)

Loading

Ku kalli hotuna da bidiyon jaruman India masu kama da wasu daga cikin jaruman kannywood
 
Jarumai a kasar India sunyi kama da wasu daga cikin jaruman kannywood maza da kuma mawaka anga suna kama da wa’yannan jaruman na kasar India abin yayi matuƙar Dada mutane da kasa
Jarumin kannywood sarki Ali Nuhu anga hoton wani jarumi a kasar India wanda suke kama sosai kamar antaka kara an karya abin yayi matuƙar bawa mutane mamaki sosai

Sai mawaki Ado gwanja shima suna kama da wani jarumi a kasar India kamar tayi yawa sosai harma wasu naganin kamar shine
The post Ku kalli hotuna da bidiyon jaruman India masu kama da wasu daga cikin jaruman kannywood appeared first on Hausa Blog.

Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?