Thu. May 30th, 2024
(Last Updated On: )

An nemi yin zina dani acikin watan azumin Ramadan cewar jaruma kyauta Dillaliya
Ikon Allah wannan maganar ta bawa mutane mamaki sasai yanzu daman akwai irin halin nan da azumi mutane suna neman sabon Allah jarumar ta bawa mutane mamaki kuma ta kara farin jini
Tace acikin watan azumi wasu suka nemi yin zina dani kuma inason yi amma tsoran Allah ya hanani aikatawa kamar yadda ta bayyana acikin wannan video

 
Tayi kira ga sauran mutane masu son shiga harkar zinace zinace dasu ji tsoron Allah domin aikata wannan abinda bakaramin matsala nace a duniya da Kuma lahira
The post An nemi yin zina dani acikin watan azumin Ramadan cewar jaruma kyauta Dillaliya appeared first on Hausa Blog.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?