An budewa Rahama sadau wuta sabida shigar data sake yi mutane na zaginta
Sai dai koda mutum ya zagi wannan jarumar ko kadan abin baya damunta domin ta riga ta saba da irin wannan abinda mutane suke fada akanta ba wannan ne na farko ba
Amma a wannan karan dai har wa’yanda basa magana sun fito sunyi magana saboda anga abinda na neman yin yawa tana abubuwa kamar ba musulma ba shiyasa a wannan lokaci tasha suka sosai
Allah ya shirya amma dai a zahirin gaskiya rahama sadau tayi abinda ya kamata ace hukuma ta sake tsawatar mata
The post An budewa Rahama sadau wuta sabida shigar data sake yi mutane na zaginta appeared first on Hausa Blog.