Thu. May 30th, 2024
(Last Updated On: )

Allahu Akbar Miji Da Mata Sun Mutu Kwana Biyu Tsakani, Sun Bar Yaransu Kanana Guda Biyu
Dr Barde Luka Yelwa, wani malamin Kwalejin koyan malanta dake garin Gashua a jihar Yobe ya rasa ransa ranar Alhamis da ya gabata, bayan ya samu bugun zuciya a asibitin da yake jinyar matarsa wacce ba ta da lafiya.
Kwana biyu bayan rasuwar mijin nata, ita ma ta rasu a ranar Asabar, inda yau Litinin za a yi jana’izar su biyun a ikkilisiya ta ECWA GOODNEWS dake garin Potiskum a jihar Yobe.
Sun mutu sun bar yara biyu, mace yar shekara biyar da kuma namiji dan shekara biyu.
Daga Suleiman Dauda
The post Allahu Akbar Miji Da Mata Sun Mutu Kwana Biyu Tsakani, Sun Bar Yaransu Kanana Guda Biyu appeared first on Labarai.

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?