Yadda naji labarin kama ɗana a kasar Nijar mahaifin Mr 442

Yadda naji labarin kama ɗana a kasar Nijar mahaifin Mr 442

Spread the love

 35 total views,  3 views today

Yadda naji labarin kama ɗana a kasar Nijar mahaifin Mr 442
 
Daman ai kowanne uba yana kaunar dansa dan haka duk lalacewar da uba bazai taba gudun saba domin shine wanda ya haife shi kunga kuwa babu yadda za’ai ka haifi da kuma kana gudinsa tunda tsatsankane wannan nbame yiyu bane
Shima dai mahaifin mawakin ya bayyana cewa ba karamin wani hali ya shiga ba jin wannan labarin na kama dansa kuma sannan a kasar daba tasaba wannan labarin yayi matuƙar daga masa hankali wanda yace shi yanzu bashi da tacewa sai yadda hukuma tayi da kuma yadda Allah ya ƙaddara
Amma dai tabbasa yaji babu dadi dajin wannan labarin wanda yace da farko ma ya zaci irin labarin kanzan kurege ne saboda an saba yin irin wannan amma daga sai yaga dan nasa cikin nutsuwa da kwanciyar hankali

Dole kuji tausayin Wannan mahaifin idan kuka saurari abubuwan da yake fada cikin firgici da kuma tashin hankali wannan yasa muma muka tausaya masa mukejin babu dadi a saboda yanayin daya shiga Allah yasa hakan shine mafi alkhairi
The post Yadda naji labarin kama ɗana a kasar Nijar mahaifin Mr 442 appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 36 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love