Wata sabuwar shiga wacce Adam a zango yayi ta dauki hankalin jama’a

Wata sabuwar shiga wacce Adam a zango yayi ta dauki hankalin jama’a

Spread the love

 27 total views,  3 views today

Wata sabuwar shiga wacce Adam a zango yayi ta dauki hankalin jama’a
 
Jarumin kullum kara jan ra’ayin mutane yake yi sabida kawai yakasance dan gayu wanda kuma bata hayaniya shi yasa a duk lokacin da yayi wani abu sai kaga mutane suna tururuwa wajen ganin sun yabeshi wanda wannan ba wani abu bane kawai ɗaukaka ce daga Allah wanda kowa yake fatan samun irinta
Wasu kuma banda suka babu wani abu da sukeyi suna yabon abokin sa cewa shi kuwa bazai taba yin irin wannan shigarba domin shi yanzu daf yake da zama suruki shi yasa bazaiyi wasu abubuwan ba wanda hakan ya zama kamar gasa suke tsakanin su
Shi kuwa Adam a zango kowa yasan bashi da wata babbar ya wacce zai iya aurarwa nan kusa shibyada yake wasu abubuwan koda na akwai daman shi haka yake dan haka wannan ba wani uzuri bane wanda zai haka shi yin wasu abubuwa

Anma kuma ana zargin kamar wata sabuwar waka zai samu dauke da video n wakar shi yasa yayi wannan shigar wacce bai taba yiba kuma wacce ta dauki hankalin mutane da dama hatta yan kannywood din
The post Wata sabuwar shiga wacce Adam a zango yayi ta dauki hankalin jama’a appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 28 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love