Kalli yadda sani Danja da matarsa Mansura Isah suka yiwa yarsu bikin Birthday

Kalli yadda sani Danja da matarsa Mansura Isah suka yiwa yarsu bikin Birthday

Spread the love

 23 total views,  3 views today

Kalli yadda sani Danja da matarsa Mansura Isah suka yiwa yarsu bikin Birthday
Hakika a wannan zamanin babu wani abu wanda uba ko uwa da zasuyi yarinyar su ku kuma yaransu shine kawai su shirya masa bikin Birthday anan ne yaro yake gane cewa iyayensa suna sonsa sai gashi shima wanan jarumin yabi sahun ragowar iyaye kamar yadda sulewa ƴaƴansu Birthday itama wannan yarinyar an shirma mata wannan bikin
Da alama wannan yarinyar taji dadi sosai kamar yadda ragowar yara sukeji itama yanzu mahaifinta da mahaifiyarta sun yi mata wanan abun kuma kunsan cewa tana cikin farin ciki sosai da wannan abunda suka hada mata
Yara da dama yanzu haka indai anaso agansu suna cikin farin ciki to kawai a shirya musu wannan taron wanda zasu gayyaci yan uwansu yara wajen wannan wajen kuma abin wannan yarinya ta zama yar gata saboda iyayenta masu kudi ne ko acikin kannywood suna daga cikin masu kudi kowa yasan waye sani Danja da kuma Mansura isah

Yanzu shikkenan wannan yarinyar ta shiga cikin jerin yaran wanda aka yi musu bikin Birthday Wanda ya zama babu wata yarinya yar gata wacce aka yi mata kamar wannan dole ta godewa Allah kuma ta godewa iyayenta
The post Kalli yadda sani Danja da matarsa Mansura Isah suka yiwa yarsu bikin Birthday appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 24 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love