Jama’ar da kwankwaso ya tara a Kano yasa yan takara sun fara tsorata

Jama’ar da kwankwaso ya tara a Kano yasa yan takara sun fara tsorata

Spread the love

 23 total views,  3 views today

Jama’ar da kwankwaso ya tara a Kano yasa yan takara sun fara tsorata
Dama da alama a wannan zaben mai zuwa za’a yi gwagwa da wannan dan takarar domin a baya ya fito bai ciba dan haka yanzu kuwa ya biyo da wani sabon shirin wanda yake ganin zai iya kaishi gaya lashe wannan zaben da yake tunkaro mu wanda muke fatan ayi lafiya a gama lafiya da izinin Allah
Amma kuma yadda Rabi’u Kwankwaso ya haɗa mutane a wannan garin yasa wasu suke ganin zaiyi wahala ba shine zai lashe zaben ba domin hausawa suna cewa almar karfi tana game kiba amma za’a iya kai ruwa rana a wannan zaben lokaci ne kawai zai tabbatar mana da hana
Duk da haka kuma bawai kamfen wannan dan takarar yazo ba yazo ne domin bude office Wanda kuma duk da haka ya tara wa’yannan mutanen ya kuke ganin idan yazo kamfen

Wasu kuwa sunce duk wannan baraza ne ce babu wani kai ruwa rana da za’a yi da wannan dan takarar domin a baya ma babu wani abu wanda ya tsinana sai yanzu duk barazana ce
The post Jama’ar da kwankwaso ya tara a Kano yasa yan takara sun fara tsorata appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 24 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love