Har yanzu inakan bakata matukar muka hadu da Adam a zango saina rungumeshi cewar wannan budurwar

Har yanzu inakan bakata matukar muka hadu da Adam a zango saina rungumeshi cewar wannan budurwar

Spread the love

 19 total views,  3 views today

Har yanzu inakan bakata matukar muka hadu da Adam a zango saina rungumeshi cewar wannan budurwar
 
Tab aiki game kareka kunji abinda wannan matashiyar take fada wanda a baya ma ta fadi haka kuma yanzu ma tana kan nakarta wanda ta kara jajjada aniyarta na aikata hakan shin kuna ganin wannan matashiyar budurwa Zata ita aikata hakan ko kuma kawai alwashine wanda daman ba’a haba bawa yayi wannan abin
Ita dai tun farko ta bayyana cewa Allah ya jarrabeta da kaunar wannan jarumin wanda tace duk duniya babu wani namiji wanda ya kwanta mata acikin ranta sai Adam a zango wasu suna zaginta wasu kuma suna yabon ta
Shi dai so babu wanda ya kyale amma ita nata kamar yazo da wani salo wanda ake ganin shin kanta daya kuwa amma wa’yanda suka fahimci so sunsan cewa babu wani abu wanda bazai haddasa ba abinda yafi wannan ma sai Mutum yayi

Tunda ta fara wannan maganganun jarumin ansan yana ji amma yaki yayi magana wanda tace sau biyu akaso a kasheta saboda Adam a zango amma duk da haka yayi kunnen shegu da ita ita kuwa yanzu ta fusata shine ta fadi wannan kalmar
The post Har yanzu inakan bakata matukar muka hadu da Adam a zango saina rungumeshi cewar wannan budurwar appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 20 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love