Babban nazarin da wani malami yayi akan kama 442 sannan kuma ya gabatar da wata nasiha

Babban nazarin da wani malami yayi akan kama 442 sannan kuma ya gabatar da wata nasiha

Spread the love

 27 total views,  3 views today

Babban nazarin da wani malami yayi akan kama 442 sannan kuma ya gabatar da wata nasiha
Ai a wannan zamanin bazaima anyi wata nasiha ba saboda jikin kowa yayi sanyi dan haka kawai a kyale kowa yayi abinda yaga ta dace dashi idan shiriya tazo dakan sa zai shirya amma kuma ai tunasarwa tana da dadi
Wannan malamin yace shi a kama wannan mawakin yaga wasu darasi masu yawa dan haka yace dole zai fito ya bayyana ko Allah zaisa mutane su nutsu su gane cewa Allah babu abinda ya gagareshi
Babu wani malamin wanda kuka sani a wannan kasar wanda bai fito yayi magana akan abubuwan da wannan mawakin yake aikatawa ba amma ake musu kallon mahaukata wanda daga karshe har kira suka dinga yi ga Gwabnatin cewa a kama wannan mawakin amma babu wata magana wacce ba’a fada aka suba sai yanzu kuma da komai yazo karshe

Daman hausawa sunce indai kaki ji tofa bakaki ganiba domin akwai darasi mai dimbin yawa acikin wannan rayuwar dan haka kowa yakasance yana yiwa kansa hisabi kafin Allah yayi masa mudai Allah yasa mu aikata kyakkyawa
The post Babban nazarin da wani malami yayi akan kama 442 sannan kuma ya gabatar da wata nasiha appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 28 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love