Alaƙa tsakanin murja da Safara’u kullum kara karuwa takeyi sun zama aminan juna

Alaƙa tsakanin murja da Safara’u kullum kara karuwa takeyi sun zama aminan juna

Spread the love

 23 total views,  7 views today

Alaƙa tsakanin murja da Safara’u kullum kara karuwa takeyi sun zama aminan juna
Kai wannan jaruman dai yanzu sune wanda sukafi kowanne jarumai Aminan juna saboda yanzu ko ina ana ganinsu kuma lokacin da murja aka nemeta aka rasa ashe tanacan wajen kawar tata a abuja wanda anan ma anga irin yadda suka dinga yin wasu abubuwa wanda kai kace sun dade tare
Alokacin da ake yada jita jitar cewa ana neman murja a Kano can ta gudu domin cigaba da mu’amala dasu safara’u ana haka kuma itama sai wannan ra’ayin harkar da waka ya shiga cikin ranta wanda yanzu haka itama ana sara cewa zata iya zama wata a harkar waka
Gashi wani bayani wanda ta fitar wanda kowa ya dinga mamaki ganin kamar murja ta tsaya tana fadar wanan maganar akan safara’u wanda tace duk bakin cikin dan bakin ciki saidai mutum ya mutu amma suna nan tare kunga kuwa wannan ai aminantakar takai

Jaruman sun kasance yanzu basa rabuwa da juna Indai kaga daya kaga daya sun zama hanta da jini tsabar aminanta kuma gashi Dukansu sun kasance abikanai gashi duka suna da baiwa wacce Allah ya basu Indai wakace duka suna da baiwar waka
The post Alaƙa tsakanin murja da Safara’u kullum kara karuwa takeyi sun zama aminan juna appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 24 total views,  8 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love