Adam a zango ya fusata akan cewar yayi girma da rawa harma ya bukaci ayi Blocking dinsa

Adam a zango ya fusata akan cewar yayi girma da rawa harma ya bukaci ayi Blocking dinsa

Spread the love

 15 total views,  3 views today

Adam a zango ya fusata akan cewar yayi girma da rawa harma ya bukaci ayi Blocking dinsa
 
Da alama wannan jarumin ya fusata aka wanda suka fadi wannan maganar saboda yanayin yadda ya mayar da martani kasan cewa yaji dagin maganar saboda shi aganinsa ba wani abu bane da yana yin rawa wanda yace duk wanda yasan shi daman da haka ya sanshi dan haka baiga Dalilin da wasu zasu na cewa ya girma da rawa ba
Duk wanda yasan Adam a zango daman yasan jarumi ne wanda ko acikin jarumai mayan rawane bayan haka ma kuma daman mawaki ne kunga kuwa mawaki a rabashi da rawa ko kadan nidai banga laifin wannan jarumin dan yana kare sana’arsa kuma yana kara gogewa
Da yawa mutane sunce wannan abinda yake be dage yanzu da ace yana da ya babba ai bazaiyi wannan abin ba amma saboda yaga bashi da ita shine yake abinda yaga dama wannan dai idan kuka kalla ba wani dalili bane

Jarumin yace duk wanda ya gaji da ganin abinda yake yi kawai yayi Blocking dinsa domin shi yanzu baya beyewa kowa kawai sana’ar sa ya mayar da hankali akai wannan ko kadan a wajen sa ba wani abu bane dan haka kuma bashi da lokacin dazai tsaya yana mayar da martani aka kowa
The post Adam a zango ya fusata akan cewar yayi girma da rawa harma ya bukaci ayi Blocking dinsa appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 16 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love