Abin tausayi mahaifin Mr 442 ya roki gwamnati Niger akan ta saki dansa

Abin tausayi mahaifin Mr 442 ya roki gwamnati Niger akan ta saki dansa

Spread the love

 15 total views,  3 views today

Abin tausayi mahaifin Mr 442 ya roki gwamnati Niger akan ta saki dansa
 
Allahu Akbar hakika wannan shine yake nuna mana cewa uba ubane ku duba kuji yadda wannan uban yake kuma yake rokon gwabnati kan cewa ta taimaka masa ta saki dansa domin akwai soyayya mau ƙarfi tsakanin sa da dansa kuma wannan uban ya fadi maganar su ta karshe shida dan nasa wanda wannan shine zai tabbatar da cewa 442 yana da albarkar iyaye
Wanda yace tun sanda suka gama dashi yau kusan kwana shida kenan a lokacin yana Kano daga baya kuma yace tana kasar Niger sunje domin suyi wasa wanda daman yace suna yawan zuwa domin gudanar da sana’ar su ta waka
Bayan nan kuma kawai sai labari yaji ce an kama yaron nasa wanda wannan labarin yayi matukar daga masa hankali kuma yaji babu dadi saboda ya nemi dan nasa a waya amma bai same shiba hakan yasa hankalin sa ya tashi

Yanzu dai yace yana rokon hukuma ta taji tausayinsa ta saki wannan yarin inma wani abun insha Allah wannan shine na farko kuma shine na karshe zaija kunnen sa hakan bazata sake faruwa da izinin Allah shin kuma ganin hakan zata kasance kuwa
The post Abin tausayi mahaifin Mr 442 ya roki gwamnati Niger akan ta saki dansa appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 16 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love