Yadda jarumai mata da maza suke shan wahala a wajen masoyansu yayin da suka shiga cikin gari

Yadda jarumai mata da maza suke shan wahala a wajen masoyansu yayin da suka shiga cikin gari

Spread the love

 59 total views,  3 views today

Yadda jarumai mata da maza suke shan wahala a wajen masoyansu yayin da suka shiga cikin gari
Duk wani dan film Bashi da katabar a duk lokacin dazai koyawa kansa wata bukata ta hanyar shiga cikin mutane yakan fuskanci kalubale mai yawan gaske saboda yadda a kullum mutanen gari suke musu kallon bakuwar fuska aduk lokacin da suka gansu shi yasa wasu suke boye kansu
Anga wata jaruma ta cikin shirin Dadin Kowa wato Adama kamaye yayin data shiga cikin wata unguwa domin kai wata ziyara wajen wata kawar inda mutane yara da manya suka lullubeta suna kiran sunanta suna haisheta wanda tun tana farin ciki har sai da ranta ya ɓaci

A kullum dan Film bakone a wajen mutanen gari inda ake kallon a matsayin Bature wanda aka saba gani acikin television sai kuma aka Ganshi a zahiri dole mutane su rude wasu ma harda kokarin gaisawa dashi duk saboda soyayya
Yayinda wasu kuma suke musu wani irin kallo saboda yadda suke bata tarbiyyar al’umma da sunan masu koyarwa kowa dai da akwai irin kallon da yakewa dan Film
The post Yadda jarumai mata da maza suke shan wahala a wajen masoyansu yayin da suka shiga cikin gari appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 60 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love