Wanda ya kutuntumawa sarkin waka Ashar ya nemi Afuwa kada ya Daureshi

Wanda ya kutuntumawa sarkin waka Ashar ya nemi Afuwa kada ya Daureshi

Spread the love

 99 total views,  3 views today

Wanda ya kutuntumawa sarkin waka Ashar ya nemi Afuwa kada ya Daureshi
Tun lokacin da Sarkin waka ya fito yayi wata magana wacce ya nuna cewa duk wanda yake yi masa rashin kunya da kuma zaginsa a social media da ya shiga taitayinsa domin yanzu ya daina yafewa kowa duk wanda yayi masa kan kara sai yayi masa kan itace
Ana tsaka da wannan shine sai aka kara samun wani yaje kan posting din mawakin wanda yayi akan ja kunnen ya kutuntuma masa Ashar wanda wannan abin ba karamin fusata wannan mawakin yayi shine ya kara shan alwashin daure wannan matashin da yayi masa wannan rashin darajar
Daga bisani kuma saiga Wannan matsayin ya fito yana bashi hakuri saboda yaji tsoron cewa sarkin waka zai iya aikata abinda ya fada akan wanda ya zageshi shine abinda ya bashi tsoro ya fito ya bashi hakuri

Ba’a saniba ko Sarkin waka ya hakura har yanzu dai baiyi magana ba yayi shiru ba’a saniba ko wani shirin yake akan wannan wanda yayi masa wannan abin saboda rashin kirkin yayi yawa
Inda wasu suke ganin tun farko laifin sane saboda bai kamata ace yana Biyewa yara wa’yanda suke zaginsa tunda shi ya riga ya zama wani yakamata ace yayi girman da ya daina irin wa’yannan surutan marassa tsari
The post Wanda ya kutuntumawa sarkin waka Ashar ya nemi Afuwa kada ya Daureshi appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 100 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love