Tofa tsohuwar matar Adam a zango lokaci yayi zata zama Amarya kutayata da fatan alkhairi

Tofa tsohuwar matar Adam a zango lokaci yayi zata zama Amarya kutayata da fatan alkhairi

Spread the love

 79 total views,  3 views today

Tofa tsohuwar matar Adam a zango lokaci yayi zata zama Amarya kutayata da fatan alkhairi
Alhamdulillah wannan ba karamin abin farin ciki bane wanda ya shafi wannan jarumar domin wannan itace ranar farin ciki ta biyu a wajen wannan tsohuwar matar Adam a zango tunda ta taɓa yin aure a baya hakan yasa abin yazo mata da sauki
Tun bayan da suka rabu da wannna jarumin ba’a kara jin duriyar taba sai yanzu data tashi kara aure wanda hakan ya faranta wa masoyanta rai da duk wanda yake son ta daman dai tace baza a kara ganinta a film Wanda bata fadi dalili ba ashe wannan ne Dalilin
Ta wallafa wasu zafafen hotunan su ita da wanda zata aura a shafinta na sada zumunta wanda kuma yanzu abin ya karade ko ina acikin wannan garin cewa wannan jarumar zata shiga daga ciki

An nemi mutane dasu taya Maryam Ab yola da addu’a saboda wannan abin farin cikin daya sameta domin duk wani da na halal yana farin ciki da wannan auren saboda jarumar ta kasance bata surutai balle wasu abubuwa da zata samu sabani da jama’a
Muna mata addu’ar Allah yasa gidan zaman tane ya sannan kuma ya kara kiyaye gaba ya zauna batare da ta fito duk da zaman aure kowa da yanayin ƙaddararsa Allah ya basu zuri’a dayyiba
The post Tofa tsohuwar matar Adam a zango lokaci yayi zata zama Amarya kutayata da fatan alkhairi appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 80 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love