Tofa me yasa Adam A zango yayi Blocking Din Murja Ibrahim kunya a Tiktok

Tofa me yasa Adam A zango yayi Blocking Din Murja Ibrahim kunya a Tiktok

Spread the love

 87 total views,  3 views today

Tofa me yasa Adam A zango yayi Blocking Din Murja Ibrahim kunya a Tiktok
Tofa ! Ana wata ga wata a yaune aka wayi gari da wannna labarin wanda yake nuna cewa shahararren jarumin kannywood wato adam a zango ya kulla ko kuma ace yayi Blocking din wata babbar jaruma a tiktok wato murja wanda babu wanda baisan wannan jarumar ba matukar Mutum yana social media
Jarumin ba’asan wanne dalili ne yasa yayi wannan danyen aikin ba saboda yasan wannan abin dole yaja masa magana a wajen mutane wanda daman kiris suke jira wani abu ya faru suyi magana akwai kallo a wannan al’amari saboda yadda akasan jarabar wannan jaruma da kuma yadda take da laifin baki
Wasu suna zargin irin Abubuwan da wannan budurwa takeyi shine abinda da yasa wannan jarumin yakulle ta domin kowa yasan jarumi Adama a zango bai cika son irin wa’yannan abubuwan ba shi yasa yayi mata haka

Duk da yanzu ana ganin kamar likafar wannan matar ta kara sama saboda yadda ake yin wakokin ta a gari wanda 442 shine wanda yake koya mata da ita da safara’u sun zama yaran 442 wanda wannan abin ya bawa mutane mamaki saboda daga komawarta ta fara wasu abubuwa wanda take jawowa kanta zagi a idon duniya wanda abubuwan nata suna nema su wuce gona da iri
Mudai fatan mu shin Allah ya tsayar iya haka domin idan har wannan jaruma ta ankara da wannan abin to babu abinda zai hanata tayi magana dan kakkausar murya
The post Tofa me yasa Adam A zango yayi Blocking Din Murja Ibrahim kunya a Tiktok appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 88 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love