Tirkashi murja Ibrahim Kunya a Hannun 442 yayin Rera sabuwar wakarta ( Yaga yaga )

Tirkashi murja Ibrahim Kunya a Hannun 442 yayin Rera sabuwar wakarta ( Yaga yaga )

Spread the love

 91 total views,  3 views today

Tirkashi murja Ibrahim Kunya a Hannun 442 yayin Rera sabuwar wakarta ( Yaga yaga )
Shikkenan dai yanzu murja ta zama cikakkiyar mawakiya domin yadda akaga ta dage kullum aiki tukuru domin ganin wakar da takeyi ta karbu a wajen mutane da kuma masoyanta shi yasa take aiki babu dare babu rana duka domin ganin ta karbu
Sai dai kuma aiki da wannan mawakin 442 akwai wuya wanda baya boye kuskure idan kikayi kuskure duk kankantassa saiya nuna miki wanda shi haka tsarinsa yake su safara’u ma a haka sukayi hakuri har Allah ya kawo ranar da suka iya yanzu gashinan sun zama cikakkun mawaka a wannan kasa
Shi yasa aka bata shawawa da tayi hakuri duk wani abu wanda wanan mawakin zai nuna mata ta daure saboda komai yayi wuya to wataran zai zama mai sauki idan ta kalli su safara’u zata ga abin ya ishe ta izina

Idan kuka kalli wannan videon zakuga yadda wannan jarumar take shan wahala yayi recording na sabuwar wakarta wacce tasa mata sunan Yaga Yaga wanda wannan wakar zata bayar da ma’ana sannan kuma ana jiran fitowar sabuwar wakar domin zatayi dadi daga jin yadda take rerata
Ga duk wanda yasan wanne jarumar yasan cewa bata raboda abin dariya saboda da haka ma tayi suna Acikin tiktok wanda gashi yanzu tana neman zama mawakiya
The post Tirkashi murja Ibrahim Kunya a Hannun 442 yayin Rera sabuwar wakarta ( Yaga yaga ) appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 92 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love