Tarihin jaruman kannywood mata masu tasowa da suke taka rawar gani a kannywood

Tarihin jaruman kannywood mata masu tasowa da suke taka rawar gani a kannywood

Spread the love

 59 total views,  3 views today

Tarihin jaruman kannywood mata masu tasowa da suke taka rawar gani a kannywood
 
Wa’yannan sune jarumai mata a kannywood wanda a yanzu suke taka rawar gani wanda babu wata jaruma data kama ƙafarsa saboda yadda suke jajircewa a komai basa wasa hakan yasa aka lissafisu a matsayin jaruma masu kwazo acikin kananun jarumai
Da farko akwai jaruma A’isha humaira wacce kowa yasan yadda take bayar da gudummawa wanda ba kowa yake gani ba amma a zahiri babu wanda yakai su iya actin da daukar Film kamar gaske dan idan sunayin film babu wanda zai dauka ba gaske bane dan tsabar yadda suke kware a wannan harkar
Wa’yannan jaruman ana sa musu ran cewa Nanda wani lokaci kadan zasu iya kere duk wata jaruma a kannywood ma’ana dai zasu zamo babu tamkarsu wajen duk wani abu wanda ya shafi harkar film sai dai kuma duk cikin wa’yannan jaruma Babu daya yar garin Kano

Daman duk wata jaruma a kannywood inda tayi suna zakuga cewa ba yar garin Kano bace bayan kuma nanne cibiyar su duk masu wasan kwaikwayo amma kuma yana wahala kaga yar garin ta zama wata a harkar Film komene ya jawo hala Allah masani
Duk wa’yannan jaruman wa’yanda aka lissafiso kowa yasan abinda ake harsashe akansu zai iya faruwa domin yadda suke da kwazo kuma suke da jajircewa
The post Tarihin jaruman kannywood mata masu tasowa da suke taka rawar gani a kannywood appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 60 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love