Mutane sun cika da Mamaki bayan Bayyanar Babbar Diyar Adama Dadin kowa

Mutane sun cika da Mamaki bayan Bayyanar Babbar Diyar Adama Dadin kowa

Spread the love

 75 total views,  3 views today

Mutane sun cika da Mamaki bayan Bayyanar Babbar Diyar Adama Dadin kowa
Wannan matashiyar budurwa da kuke gani ba wata ce mahaifiyar taba illa adama matar kamaye na cikin shirin Dadin Kowa wanda mutane basu zaci wannann jarumar ta haifa yarinya kamar wannan ba sai gashi abin ta buga kansu tun bayan bayyanar ta wanda mutane sun cika da Mamaki
A ƙalla wannan matashiyar budurwa zatayi irin shekara ashirin da biyar a duniya saboda ida kuka kalli fuskarta zakuga ba karamar yarinya bace wanda ake zargin za’a iya ganin ta acikin Film itama
Ta kasance tana kama da mahaifiyar ta kamar an tsaga kara an kara kamar ta ɓaci wanda kuma ba wani abun mamaki bane daman duk wani yaro yana Kama da mahaifiyar domin ai itace ta tsugunna ta haifeshi kunga kuwa dan yayi kama da ita ba laifi bane

Har yanzu da ake kawo wannan labarin Adama bata fito ta fadawa duniya cewa wannan yarinyar yarta bace kawai bayan ganin bidiyo a tiktok shikkenan duniya ta dauka kowa yake fadar albarkacin bakinsa akan wannan abu kawai mutane ne suka ga haka
Hatta yanayin magana suna kama domin yadda Adama idan tayi magana take da dishasshiyar murya itama wannan budurwa haka take
The post Mutane sun cika da Mamaki bayan Bayyanar Babbar Diyar Adama Dadin kowa appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 76 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love