Kwalliyar jariman kannywood Happy independent Ali Nuhu da Maryam Yahaya

Kwalliyar jariman kannywood Happy independent Ali Nuhu da Maryam Yahaya

Spread the love

 95 total views,  3 views today

Kwalliyar jariman kannywood Happy independent Ali Nuhu da Maryam Yahaya
Wa’yannan jaruman sune wanda suka fara wallafa hotunan su a shafukan sada zumunta domin taya yan uwa yan Nigeria murnar independence day wato murnar cikar Nigeria 62 da samun yancin kai wanda a yanzu haka duk kasa ta dauka kowa murna yake saboda wannan itama Nasara ce ace yau kasar ka ta fita daga mulkin mallaka daga turawa
Sai dai hakan baiyiwa wasu dadi ba saboda yadda ake zagin wa’yannan jaruman dan kawai sunyi wannan farin ciki wanda a zahirin gaskiya masu zagi basu kyauta saboda a wannan kasa kowa yana da damar ta nuna farin ciki akan komai da yake so be kamata dan sun nuna haka ana zagin suba
Mutane suna duba halin da kasar take ciki wanda sam baya kamata ace wasu sun fito suna nuna farin akan wani abu wanda ya shafi wannan kasa sai dai kuma koma meye kasa ta yan ƙasa ce kuma suna son abarsu

A zahiri wannan kasa tana bukatar addu’a saboda yadda komai ta lalace musamman abubuwan more rayuwa babu wani abu wanda zaka daga kace yau wanan kasa tanacin Moriyarsa babu shi komai ya lalace amma kuma a haka wasu suke murna da samun shaƙar iskar yanci wanda mu bamuga amfanin wannan samun yancin ba
A kullum baza mu daina addu’a akan Allah ya kawo wa kasarmu zaman lafiya da kuma cigaba mai dorewa saboda kasa kasace kuma kishinta wajibi ne akan kowanne dan kasa happy independent Nigeria uwa ta gari
The post Kwalliyar jariman kannywood Happy independent Ali Nuhu da Maryam Yahaya appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 96 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love