Ku kalli Yadda Ali Nuhu yake cashewa da A’isha najamu a wata ƙasa

Ku kalli Yadda Ali Nuhu yake cashewa da A’isha najamu a wata ƙasa

Spread the love

 71 total views,  3 views today

Ku kalli Yadda Ali Nuhu yake cashewa da A’isha najamu a wata ƙasa

Wannan bidiyon ya bawa mutane mamaki ganin yadda wa’yannan jariman a kullum kara cugaba suke saboda yadda suke aiki tukuru kuma sannan suna bude tunanin su dan ganin sun zarce duk wani jarumi da jaruma a wannan masana’anta ta kannywood
Wannan kasa mai suna cute d’Ivoire Wanda ba kowa ne yasan wannan kasar ba saboda ba wata babbar kasa bace shi yasa wasu ke ganin kamar ba haka bane kawai an kirkiri sunan wannan kasar ne
Jaruman biyu sunje ne domin suyi Wada wanda daman hakan ba wani bakon abu bane a wajen jaruman kannywood akan yawan ganinsu sunje irin wa’yannan ƙasashen domin su kara suna a idon duniya shi yasa suke zuwa domin su nuna kansu da kuma samun karin masoya a wannan kasa

Bawai wasu bane wa’yannan jaruman illa jarumi Ali Nuhu wanda ake kira da king of kannywood sai kuma jaruma A’isha najamu wacce kuka fi sani da Hajiya Nafisa izzzar so wanda kunsan cewa indai fagen rawa ne yanzu babu ya wannan jarumar duba da yadda take hawa manyan wakokin mawaka acikin kannywood
An bayyana irin makudan kudaden da wa’yannan jaruman suke samu a duk lokacin da suka bar kasar Nigeria sanin kankune babu wani kudi da baifi kudin Nigeria daraja ba shi yasa suke samun kudi idan suka bar wannan kasar
The post Ku kalli Yadda Ali Nuhu yake cashewa da A’isha najamu a wata ƙasa appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 72 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love