Jarima Rakiya Musa sun gudanar da wasan Hausa a fili wanda sukasa mutane farin ciki

Jarima Rakiya Musa sun gudanar da wasan Hausa a fili wanda sukasa mutane farin ciki

Spread the love

 79 total views,  3 views today

Jarima Rakiya Musa sun gudanar da wasan Hausa a fili wanda sukasa mutane farin ciki
Wannan jarumar ga duk mai bibiyar harkokin kannywood yasan tana matuƙar taka rawar gani musamman a abinda ya shafi rawa da waka tafi ƙarfi anan Kuma a yanzu babu Kamar inda wajen rawa ne da kuma waka ta riga ta ciri tuta Domin ta Iya rawa sosai
Wannan wasan yayiwa mutane dadi saboda yadda suka sanya farin ciki a fuskokin mutane wanda daman aikin sune hakan indai abune wanda zasusa masoyan su farin ciki to badaganan ba indai yan kannywood suna da wannan karar shi yasa ake yaba musu
Idan kuka kalli wannan video zaku tabbatar da cewa inda abune na rawa a kannywood kawai a barwa wannan jarumar ta riga ta ciri tuta ta kware sosai wanda koda a gidajen gala babu kamarta jaruma ce mai matukar kwazo

Sai gashi wannan abinda sukayi yayiwa mutane dadi saboda wasa suka gudanar a fili kai kace film ne aka rubuta shi saboda yadda sukayi tsari suka nuna kwarewa musamman ga ita wannan jarumar ta birge masoyanta sosai kuma a kullum kara yaba mata suke da kara sonta
Ana ganin Nanda wani lokaci zata iya zama jaruma mafi kwazo da farin jini a idon duniya bakiya inda a masana’antar kannywood zata ciri tuta wata rana
The post Jarima Rakiya Musa sun gudanar da wasan Hausa a fili wanda sukasa mutane farin ciki appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 80 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love