Izzar So episode 100 Innanillahi kunga abinda da yasa ba’a saki izzar So ba

Izzar So episode 100 Innanillahi kunga abinda da yasa ba’a saki izzar So ba

Spread the love

 71 total views,  3 views today

Izzar So episode 100 Innanillahi kunga abinda da yasa ba’a saki izzar So ba
Masu shirya shirin izzzar so sun fito sun bawa Masu kallon su hakuri sakamakon tsaiko da suka samu na samun jinkirin kin sakin wannna shirin bayan kuma shirin ya riga ya shiga zuciyoyin su saboda shirine wanda yake koyar da mutane wasu abubuwa na wannan shirin
Jarumi Lawan Ahmad shine jagoran wannan shirin kuma shine wanda yake shigewa gaba wajen ganin shirin yakewa masu kallo kuma yan matukar kakokari akan ganin ya gamsar da mutane wannan shirin
Sai dai an bayyana cewa duk wannan abinda da ake samu sakamakon mutuwar babban daraktan wannan shirin wato nura Mustapha waye wanda Allah yayi masa rasuwa a yan kwanakin baya Allah yasa yana aljanna Amin

Yanzu dai jira yazo karshe inda a yanzu haka ma wannan shirin ya fito kasuwa wanda ake ribibin wannan shirin wajen ganin kowa ya sameshi domin ya kalla saboda yadda ake yawan saka abubuwan na addini acikin shirin saboda mutane su kalla domin suna karuwa
Yanzu dai duk wanda ya samu wannan shirin zai kara tabbatar da cewa shirine mai ma’ana ba irin sauran shirye shirye ba saboda an riga anyiwa shirin shaida
The post Izzar So episode 100 Innanillahi kunga abinda da yasa ba’a saki izzar So ba appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 72 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love