Hira da farida Jalal ta caccaki jaruman kannywood ta hanyar basu shawara

Hira da farida Jalal ta caccaki jaruman kannywood ta hanyar basu shawara

Spread the love

 71 total views,  3 views today

Hira da farida Jalal ta caccaki jaruman kannywood ta hanyar basu shawara
Wannan tsohuwar mawaki mai matukar basira da hikima anyi wata hira da ita wacce take fadar wasu Maganganu ko kuma muce shawarwari ga jarumai masu tasowa na cikin masana’antar kannywood wanda tace da zasuyi koyi dana baya da sunci gaba a harkar film
Inda ta kara da cewa jaruman Film nada nasayin film domin kudi sunayine saboda su fadalar da al’umma akan wasu abubuwa wanda suke shige musu tuwo a kwarya idan akaga haka sai a shirya shirin Film domin jama’a su karu
Inda tace ama yanzu dak abin ya chanja kowanne mutum ka gani Acikin garin wannan masana’anta to neman kudi kawai yazo shi yasa ake ta aikata wasu abubuwa wanda har yanzu an kasa shawo kansu inda tace kuma baza a tabayin nasara ba

Wannan mawakiyar ta kasance acikin kannywood kusan shekara ashirin da suka wuce wanda kuma har yanzu bata gushe ba inda take bayar da gudunmawa domin yadda za’a kawo gyara acikin harkar Film kuma an yaba mata da wannan namijin kokarin
Daga karshe tayi kira ga yan uwanta mata jarumai inda tace ya kamata koke suke da zarar sun samu miji to su ajiye suyi aure domin aure shine yafi musu alkhairi akan komai
The post Hira da farida Jalal ta caccaki jaruman kannywood ta hanyar basu shawara appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 72 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love