Daga wajen bude katafaren shagon mai shadda wanda ya sami Halartar manyan Jaruman

Daga wajen bude katafaren shagon mai shadda wanda ya sami Halartar manyan Jaruman

Spread the love

 103 total views,  3 views today

Daga wajen bude katafaren shagon mai shadda wanda ya sami Halartar manyan Jaruman kannywood
Lallai wannan taron yayi albarka wanda hakane yasa ake ganin kamar an bude wannan shagon a Sa’a domin yayi farin jini a wajen wa’yannan jarumai wanda kuma kowa yake tayasu da murna da farin ciki da kuma addu’ar Allah yasa an bude shi a Sa’a kuma Allah yasa ya maganar dashi da sauran al’umma
Kowa yasan wannan producer yadda yake da farin jini a wajen yan uwansa jaruman kannywood musamman maza saboda yadda ya iya mu’amala bashi da wasa mutum ne me faran faran da mutane bashi da damuwa indai wajen mu’amala da mutane ne takan sakin fuska ga kowa
Shi yasa ake ganin wannan shagon zai iya biyo sahun su Rufaida wajen karɓuwa a zuciyoyin al’umma saboda sune wanda suka tallata wannan waje abinda hausawa suke cewa wani ma yai rawa balle dan makadi

Anga fuskar irin su jarumi Adama a zango da mawakin siyasa wato Dauka kahutu rarara sauran jarumai mata da maza duk sun halacci wannan wajen domin tayashi murna sai dan takarar Majilisar tarayya a karamar hukumar kumbotso wato Abale wanda shima dashi aka bude wa wannan shagon
Muna masa fatan alkhairi Allah yasa albarka aciki ya kawo kasuwa da nasara a abinda ake nema
The post Daga wajen bude katafaren shagon mai shadda wanda ya sami Halartar manyan Jaruman appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 104 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love