Asalin wanda yasa Gasar sha’irai kuma me yasa ta zama iya Kano

Asalin wanda yasa Gasar sha’irai kuma me yasa ta zama iya Kano

Spread the love

 111 total views,  3 views today

Asalin wanda yasa Gasar sha’irai kuma me yasa ta zama iya Kano
Ana wata muhawara akan cewa wanda ya saka gasar akan yabon Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ya shigo da wani son kai domin ansan cewa ba iya Kano bane suke da sha’irai kusan duk duniya babu kasar da basu masu yin yabo amma kuma wanda yasa wannan gasar yace iya Kano yanzu dai yana shan suka
Mutane ba’a iya musu duk yadda ka kai da son farantawa Mutane duk ranar da kayi kuskure ka shiga inda basa duba meka aikata a baya kawai sai su fara sukan mutum tako ina a yanzu wannan gasar tana nema yazo da kalubale tun kafimma a fara wannan gasar
Jarumar kannywood wato A’isha humaira itace wacce ta fara wannan sanarwa cewa duk wani sha’iri ya kasance cikin shiri domin fara wannan gasar me albarka kuma ta bayyana akwai kyaututtuka masu gwami gaduk wanda yaci wannan gasar

Taka meme ma yanzu an rasa wanda yasa wannan gasar balle aje masa da korafi sai dai wannan jarumar ita kuma ba’a da tabbacin cewa itace wacce tasa wannan gasar shi yasa mutane basa mata korafi kai tsaye sai wale wale akeyi an rasa ta inda za’a fara
Ya kamata mutane su kasance masu hakuri da kuma yin uzira sannan kuma su daina gaggawa su bari suga yadda abu ya kaya
The post Asalin wanda yasa Gasar sha’irai kuma me yasa ta zama iya Kano appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 112 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love