An gano wanda ya taba Sarkin waka Dalilin da yasa yaci alwashin

An gano wanda ya taba Sarkin waka Dalilin da yasa yaci alwashin

Spread the love

 55 total views,  3 views today

An gano wanda ya taba Sarkin waka Dalilin da yasa yaci alwashin hukuntashi
Sarkin waka ya fito yayi wasu jan kunne ga masu zaginsa da kuma yi masa sharri wanda yace ta daina dagawa kowa kafa saboda yadda yaga abin kullum kara cigaba yake me makon mutane su gane ana musu alkunya amma kuma kullum abin kara gaba yake wannan ne yasa yayi waccen maganar
Jim kadan bayan wannan jan kunne sai gashi an gano wanda yayi fara zagin Sarkin waka harya kashi bangon wanda kuma yace zai dauki mummunan mataki akan shi domin yanzu babu mutunci kowa yayi maka kan kara kai kuma layi masa na itace amma fa inji malam bahaushe
Hakika wannan matashi ya janyo wa kansu kana cikin zaman lafiya da mutane amma ka dauko wannan fada wanda bazaka iya karewa ba domin Sarkin waka yanzu ba karamin mutum bane a garin nan

Sai dai kuma wasu naganin cewa hakan kamar zai iya jawowa Sarkin waka matsala hatta masoyansa zasu ragu domin kowa yasan babu wanda ya cigaba batare da yana da makiya ba amma kuma shi Sarkin waka yanzu ya nuna dole kowa ya soshi bayan kuma hakan bamai yiyuwa bane
Allah dai ya kyauta domin idan ba’ayi wasa ba wannan ba karamar Rigima bace saboda akwai wa’yanda a kullum butinsu shine suga ba a zaman lafiya mudai muna fatan wannan abin duk yazo karshe
The post An gano wanda ya taba Sarkin waka Dalilin da yasa yaci alwashin appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 56 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love