Ali Nuhu ya saka sabowar doka akan matan Hausa Film

Ali Nuhu ya saka sabowar doka akan matan Hausa Film

Spread the love

 95 total views,  3 views today

Ali Nuhu ya saka sabowar doka akan matan Hausa Film
Sarki Ali Nuhu ya saka wata sabuwar doka wacce zata rage yawan wasu abubuwa da matan kannywood suke aikatawa a shafinsu na sada zumunta musamman tiktok da irin su instergram wannan dokar zata rage duk wasu abubuwa
Jarumin yace duk wata jaruma indai a kannywood take kuma ta na kiyaye duk wata doka to daga Yanzu an haramta musu saka wasu video wanda basu dace ba a wannan kafa ta tiktok inda yace wannan abin yana jawo musu bakin jini a wajen mutane wanda akeyi musu kudin goro wajen zagi
An yabawa wannan jarumin saboda yadda yake iya bakin kokarinsa wajen ganin ya tsabtace wannan masana’anta ta kannywood wanda babu wnada yakai shi kishin wannan masana’anta

Shi yasa ake kiran Ali Nuhu da suna sarki saboda yadda yake namijin kokari akan ganin ya tsabtace wannan masana’anta da fasa gurbi wanda suke da burin ganin wannan masana’anta ta rushe wanda badan Ali Nuhu ba da tuni an daina maganar kannywood
Wannan ne yasa Ali Nuhu kullum yake kara jagorantar wannan masana’anta manyan su da kananun duk sun yadda Ali Nuhu Sarki ne
The post Ali Nuhu ya saka sabowar doka akan matan Hausa Film appeared first on Hausa Blog.

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 96 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love