Yanzu Yanzu kunji abinda kumurci yace ashe balaraba matarsa da bata sonsa

Yanzu Yanzu kunji abinda kumurci yace ashe balaraba matarsa da bata sonsa

Spread the love

 151 total views,  7 views today

Yanzu Yanzu kunji abinda kumurci yace ashe balaraba matarsa da bata sonsa
Jarumin kannywood wato shu’aibu lawan wand kukafi sani da kumurci ya fadi wata magana wanda mutane daman basa mamakin irin wannan daga bakin irinsu saboda daman duk wata muguwar tsana daga karshe takan komawa kauna wannan ma dai kusan haka taso ta kasance domin yadda jarumi ya zaiyana labarin
Jarumin ta cikin wata hira da BBC Hausa sukayi tashi yace tun farkon soyayyar su da mqrigaiyiya wato balara da farko babu wanda ta tsana a kannywood illa shi saboda irin yadda yake actin na yan daba ba kowa yake burgewa
Ita kuwa ganin wannan yasa ya dauki karan tsana ta ɗora masa daman kuma kowa yaga wannan jarumara yasan cewa son kowa kin wanda ya rasa saboda yadda Allah ya bata kyau kai kace itace wacce ta zama kanta saboda yadda take da siffa mai kyau

Wanda hakan yasa wannan jarukin ya fada yaji duk duniya babu wata mace wacce yake so illa wannan jaruma mai suna balaraba wanda wannan soyayyar ta vawa mutane mamaki saboda yadda akayi wannan soyayyar babu boye biye kuma abar kayatarwa shi yasa kowa yake Sa’awar su
Wanda kuma soyayya tayi musu riba tunda har aure sukayi wanda Allah baisa wannan auren ya dadeba saboda hadarin mota da akayi garin kawota dakin mijinta wanda kuma shine sanadiyar komawqrta ga mahaliccintq wanda wannan jarumin yayi kuka matuka
The post Yanzu Yanzu kunji abinda kumurci yace ashe balaraba matarsa da bata sonsa appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 152 total views,  8 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love