Video Yadda Aka Samu Sulhu A Tsakanin Jaruman Kannywood

Video Yadda Aka Samu Sulhu A Tsakanin Jaruman Kannywood

Spread the love

 119 total views,  3 views today

Fadan malam Ali da Rayya sunyi sulhu an daidaita
Wannan fadan da aka dade anajan zarensa sai yanzu Allah ya kawo katshen sa kuma jaruman duka biyun sunyi sulhu yanzu babu wani wanda yake jin haushi wani Wada daman haka ake fata yanzu sai dai muce Alhamdulillah tunda daman haka muke fata
Fadan ya bawa mutane mamaki ta yadda har yanzu ba’a san musabbabin abinda ya haɗa wannan fadan ba kwai rana tsaka akaji zage Age a tsakanin jaruman biyu wanda hakan yasa kafafen watsa labarai su dauka
Wasu jaridun sun bayyana cewa wannan rigimar ba wata babbar rigina bace kawai dai mutane ne suka dauki wannan abu da zafi

A yanzu dai wannan fada yazo karshe tunda kowa daga cikinsu ya fuskanci kowa kuma sunyi magana mai daɗi a tsakanin su wanda mutane sunji dadin wannan abun har ana yaba musu dacewa sunyi halin kirki
Tundai kafin samun daidaito a tsakanin su akaji malam Ali kwana casa’in yana ba bawa rayya hakuri a matsayin sa na babba daman kuma Allah yace rigina akwance take kuma ya la’anci duk wani wanda zai tayar da ita
The post Video Yadda Aka Samu Sulhu A Tsakanin Jaruman Kannywood appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 120 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love