Tofa wata Hajiya ta shigarwa Ado gwanja da murja kunya ta tsaya musu bisa kwararan hujjoji

Tofa wata Hajiya ta shigarwa Ado gwanja da murja kunya ta tsaya musu bisa kwararan hujjoji

Spread the love

 171 total views,  3 views today

Tofa wata Hajiya ta shigarwa Ado gwanja da murja kunya ta tsaya musu bisa kwararan hujjoji
Tofa ! An samu wata baiwar Allah wacce tayi alkawarin cewa zata tsayawa mawaki ado gwanja akan wannan case din daza a fara kwanan nan wanda wata kotun Shari’ar Muslunci zata fara sauraro akan wasu mawaka da wasu jarumai domin wasu abubuwa da suka aikata da suka sabawa doka
Matar tace ta tanadi duka wasu hujjiloji wacce kotu zata nema sannan tace tana kwarin gwiwar cewa zasu samu nasara a wannan kotun domin sune masu gaskiya dan haka suna da gaskiya babu wani tsoro da zaauji
Ado gwaja da murja Ibrahim kunya da kuma safara’u da kawu dan sarki dadai sauran wasu mawaka da wasu jarumai wanda motun Shari’ar Muslunci zata fara saurara nan bada jimawa

Sai dai kuma ana ganin wannan mata zata zurma kanta acikin wannan case din saboda duk duniya ta shaida cewa wa’yannan mawakan suna da laifi tunba yauba ake ja musu kunne amma sunki jin magana sai yanzu kuma wata tazo tana ganin ba akan gaskiya hukuma takeba
Mudai fatammu shine Allah ya bayyana gaskiya duk kowa yasan wa’yannan mawaki a hakikanin gaskiya sunyi abinda ba daidaiba
The post Tofa wata Hajiya ta shigarwa Ado gwanja da murja kunya ta tsaya musu bisa kwararan hujjoji appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 172 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love