Jarumar kannywood Fati washa itace Jagaban inji masoyanta

Jarumar kannywood Fati washa itace Jagaban inji masoyanta

Spread the love

 135 total views,  3 views today

Jarumar kannywood Fati washa itace Jagaban inji masoyanta
Daga fitar wasu kafafen hotunan fati washa wanda sunja hankalin duniya wanda yasa wasu ke yabon kyawun wannan jarumar saboda yadda suka ga a kullum wannan jarumar kara kyau take yau tafi jiya gaduk wanda yake bibiyar wannan jarumar yasan cewa tana kara shiga sahun masu kyau na masana’antar kannywood
Ganin yadda jarumar take da tarun masoya ga kuma kudi da take dashi shi yasa kullum take kara kere taguwar yan uwansa jarumai mata koda kuwa irinsu jaruma Hadiza gabon da irinsu Rahama sadau yanzu wannan jarumar tasha gabansu
A lokacin da wannan jarumar ta shigo cikin kannywood babu wani wanda yayi tunanin akwai lokacin da wannan jarumar zata kere ragiwar yan uwamta sai gashi tasha kan duk wata jaruma a kannywood

Wannan dai suna ba wasune sukasa mataba illa masoyanta saboda kowa yasan wannan jarumar tana da yawan masoya da acikin kannywood dama cikin gari tayi zarra indai wajen yawan masoyane
Yanzu sunan wannan jarumar a wajen masoyanta shine jagaban wanda suka saci wannan sunanne a wajen wani dan siyasa
The post Jarumar kannywood Fati washa itace Jagaban inji masoyanta appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 136 total views,  4 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love