Anyiwa ummi Shakira Dukan tsiya a unguwarsu inji jaruma murja Ibrahim kunya

Anyiwa ummi Shakira Dukan tsiya a unguwarsu inji jaruma murja Ibrahim kunya

Spread the love

 143 total views,  7 views today

Anyiwa ummi Shakira Dukan tsiya a unguwarsu inji jaruma murja Ibrahim kunya
Wannan fadan dai ya zama fadan manya wanda ba’a shiga saboda kowa yasan fadan yan tiktok fadane wanda baya karewa saboda ana ganin kamar hakane yake kara musu yawan masoya da kuma followers a shatikansu ahiyasa basu da wani aiki kullum sai fada da gaba da kuma sharri a tsakaninsu
Murja ta fito duniya ta tonawa yar uwata asiri game da wani abu wanda ya faru da ita kwanan wanda ta shiga cikin unguwar amma aka samu wasu marassa tarbiyya sukayi mata dukan tsiya sai dai kuma ana zargin wasu daga cikin wa’yanda suke rigima dasu sune suka saka akayi mata wannan abun domin anci mutuncinta sosai
Ita murja tun farkon fara tiktok suke samun matsala itada wannan abokiyar Tata saboda kowa acikinsu yana ji da yawon masoya da kuma kudi shi yasa kullum sabuwar gabace take kulluwa a tsakanin su wanda sam kuma hakan baiyi musu kyauba

Sai dai abin tuhuma shine ya akai wannan jaruma ta samu wannan video sai dai kuma Wannan ba wani abin mamaki bane idan akan kalli yadda aka cigaba da wayoyin hannu wanda abin duniya baya biya a kullum kara samun cigaba ake musamman a harkar social media
Allah dai ya kyauta domin mu kullum burinmu shine Allah ya sasanta duk wanda suke da sabani da abokinsa ko dan uwansa na gida dana wajen saboda rigima duk kankantarta bata da dadi
The post Anyiwa ummi Shakira Dukan tsiya a unguwarsu inji jaruma murja Ibrahim kunya appeared first on www.hausa.news .

Polls

Do You Support Killing of Deborah ?

View Results

Loading ... Loading ...

 144 total views,  8 views today

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?

Swordpress - Your Impartial, Comprehensive Daily News Source We scour 1000+ sources so you don't have to. Culture, science, sports, politics, business, and more—all in a less than five-minute read.
Facebook Comments Box

How useful was this post?

Click on a star to rate it!

Average rating 0 / 5. Vote count: 0

No votes so far! Be the first to rate this post.

As you found this post useful...

Follow us on social media!

We are sorry that this post was not useful for you!

Let us improve this post!

Tell us how we can improve this post?


Spread the love